Yanda zaka ajiye abubuwan ka na tarihi
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din BeReal hakika ya matukar burgeni duba da yanda ze baka damar daukar photos dinka a kowace Rana, kuma wannan Application din bashi da nauyi kuma bashi da wahalar gane wa.
Amfaninsa
Wannan Application din zai baka damar kana daukar kanka photo ba tare da kayi amfani da filter ko wani abun makamancin haka, kuma zai baka damar ka ajiye photos dinka na tarihi, domin zuwa nan gaba zaka iya Amfani dasu.
Yanzu haka wannan Application din ya karbu a gurin mutane da yawa. Ina zatan zai burge wasu daga cikinku.
Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.
Idan kana san downloading dinsa
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.