Yanda zaka gano abinda yake cinye maka lokaci a wayarka

 

Yanda zaka gano abinda yake cinye maka lokaci a wayarkaAssalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din ActionDash hakika ya matukar burgeni duba da yanda ze baka damar ka gano abinda yake bata maka lokaci a wayarka.


Kamar yadda kuka sani yawancinmu wayoyinmu na hannu sune suke cinye mana lokaci a rayuwarmu, amma idan kayi amfani da wannan Application din zai fada maka duk abinda kake bata lokaci a cikinsa, daga nan sai ka dau mataki.


Kuma wannan Application din bashi da wahalar gane wa, kuma acikin dan karamin lokaci zaka dakko shi, saboda baifi MB 10 ba.


Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.
Idan kana san duba sa


Danna Nan

Danna Nan

Danna NanYanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum

wasalam, mun gode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-