Yanda zaka hana wayarka shan chaji ko kamewa

 

Yanda zaka hana wayarka shan chaji ko kamewa

 

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.


Darasinmu na yau na dabam ne domin kuwa ze toɓo abunda ba kasafai muka fiya bayani akansa ba


Wannan wani Application ne?


Wannan Application din ze taimaka gurin magance babbar matsalar da muke fama da ita, matsalar shan caji da kuma kamewar wayoyinmu.


Abinda yake kawo wannan matsalar shine idan wayarka ta kasance bata da ram babba to bai kamata ka saka mata abinda yafi karfinta ba, a wata wayar zakaga mutum ya cika storage na wayar, sannan ya cika ta da Application, dole tana kamewa.

Amma wannan Application din zai taimaka muku gurin rage kamewar da takeyi.


Sannan wannan Application din zai taimaka muku gurin rage shan cajin da wayoyinku suke yi domin zai na yin cooling din wayar taka a duk lokacin da kaso

Idan kanasan sauke wannan App din


Danna nan 

Danna nan

Danna nan Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.


Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.


Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.


 Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.Ina fatan zakuji dadin wannan Bidiyon,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-