Yanda zaka kama barawon wayarka cikin sauki
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.
A yau darasinmu yanada matukar amfani domin yana iya shafarka ko kuma ya shafi waninka
Wannan wani Application ne?
Hakika wannan Application ne da ya kamata ace kowa ya mallake shi domin kuwan ze taimaka maka a yayin faruwar wani tsautsayi da ze sami wayarko ko wayar waninka.
A wannan lokacin muna yawan haduwa da matsalar satar waya, shi yasa a yau zamuyi bayani akan hanyar da ya kamata mutum yabi domin ya dawo da wayarsa da'aka sace.
Da farko mutum zai fara saita wayarsa, ta yadda ba wanda ya isa ya kashe wayar dole sai kai, zakayi hakanne idan ka shiga setting na wayarka.
Bayan ka kammala wannan setting din, sai ka dakko wannan Application din mai suna Find device, domin a cikinsa ne zaka iya gano inda wayarka take a wannan lokacin, amma hakan bazai yiwuba dole sai idan ka taba yin installing na wannan Application din a wayarka. Ka kalli videon mu domin fahimtar komai dalla-dalla.
idan wannan Application din ya burgeka kuma kanasan sauke shi a kan wayarka:
Domin downloading dinsa
Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.
Ina fatan zakuji dadin wannan Bidiyon,
Wassalamu Alaikum
Mungode.