Yanda zaka karawa wayarka kyau

 

Yanda zaka karawa wayarka kyau


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


wannan Application ne wanda ze baka dama ka ƙayata wayarka ta zama kamar yau ka sayo ta, ta hanya wadda zata burge ka ta burge duk wanda yake duba wayarka.


Amfaninsa


A ɗabi'a ta dan Adam zakaga yana da gajiya wa da abubuwa to daga cikinsu harda wayar hannu, ta yanda zakaga mutun yanasan ya canza ta ko kuma kaji baya san daukarta, to zaka iya saka wannan Application din kai tsaye ya canza maka fuskar wayarka da ita kanta cikin wayar, a yanzu duk yanda zanmaka bayani bekaiba, har sekaje ka dauko wannanan Application din zakaga daɗinsa sosai 
Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna NanYanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum

wasalam, mun gode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-