Yanda zaka tura blank message a whatsApp
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din Blank message Wanann Application din zai baka damar turawa abokanka sako blank a whatsApp, kuma wannan Application din bashi da nauyi kuma bashi da wahalar gane wa.
Amfaninsa
Wannan Application din zai baka damar kana turawa duk wanda kaso sako ba tare da ka rubuta komai ba, kuma zaka iya amfani da wannan Application din domin ka daura status shima Blank, bima'ana ba tare da ka rubuta komai ba
Yanzu haka wannan Application din ya karbu a gurin mutane da yawa. Ina zatan zai burge wasu daga cikinku.
Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.
Comments
Post a Comment