Yanda zaka kama barawon wayarka
A wannan videon na yau na mana bayanine akan hanyar da zaka kama barawon wayarka cikin sauki ta hanyar amfani da application din kamfanin Google babu shan wahala
Domin yanayin da yazo mana na dauke dauken waya yayi yawa gashi kuma mutane wayoyinsu na da tsada