Min menu

Pages

latest

Sabon Application din Editing na waya(vn) Sabon Application din Editing na waya(vn)


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


wannan Application ne wanda ze burge kowa da kowa domin kuwa akwai masu hada bidiyo na Tic toc da sauran kalolin bidiyo wanda zakaso bayan ka gama yin bidiyo ka saka masa abubuwa da yawa wanda zaka burge masu kallan bidiyon a taƙaice dai zaka cire

 abunda kakeso da abunda zaka daɗa domin kayatar dame kallan bidiyonkaAmfaninsa


ɗaya daga cikin manyan amfaninsa shine wannan App din na waya ne wanda duka zaka iya amfani dashi a wayarka batare da samun Matsala ba, sannan ze baka kayan da zaka sakawa bidiyonka suyi kyau ta hanyar yi masa kala da filter, zoom, ka daɗa sauti, da duk wani abu da kasan manyan App suna yi.

 Nasan lokaci baze bani dama nai muku bayanin wannan App din a nan ba,kai da zakai amfani dashi zaka iya shiga ko ina don ganin abubuwan da lokaci be bani dama nai bayani baIdan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna NanYanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum


reaction:

Comments