Yanda zaka karawa wayarka Sauri da girman Memory

 

Yanda zaka karawa wayarka Sauri da girman Memory 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wasu manyan Application wanda kowa yake da bukatarsu a wannan lokacin 


Application na farko


A wasu lokutan mukan sami wayoyinmu suyi nauyi wajan amfani dasu yana bamu wahala, kuma idan mukazo duba me yake saka nauyi kaga wasu muhimmaman Application ne wanda muke amfani dasu yau da kullum. 

A don haka mukazo muku da wannan Application din na farko domin zai share mana duk hawayanmu sannan wani abun burgewa ze goge abubuwan da suka cushe maka wayarka a cikin kowanne Application batare da ka rasa kowani Application ba.


Application na (2)


Batare da bata lokaci ba zamu shiga bayanin Application na gaba wanda mun taba kawo irinsa amma wnannan yafi wancan sosai.

A sau da yawa zakaga ka dauki hoto iri daya ko kuma ka saka wasu Application kala guda a wayarka wands wataran bakasan dasu ba kuma suna cike maka waje a wayarka ta yanda zakaga tana samin matsalar kamewa da sauransu.

A don haka wannan App din ze goge maka dukkan wani abubuwa guda biyu da yake wayarka batare dama ka sani ba.







Idan kana san downloading din na farko


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Idan kana san downloading din na Biyu


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum

wasalam, mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-