yanda zaka koyi komai a wayarka cikin sauki da sauri
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wasu manyan Application wanda kowa yake da bukatarsu a wannan lokacin
Yaya wannan Application din yake?
Hakika wannan Application ne wanda ya kamata ace duk mai san koyon abu a online wato irinsu YouTube da sauransu ace yana amfani dashi, domin kuwa ze baka dama ka koyi abu cikin sauki da kuma sauri, saboda zakana kwatanta abunda kake koya a lokacin da kake kallon abun.
nasan dan uwa ze ce to tayaya?
amsar itace ze baka damar ka ƙara wani screen a wayarka ta yanda zaka sami screen biyu kana kallo a gefe guda kuma kana yin abunda kake kalla.
Wasu abun burgewa da wannan Application É—in
na farko App din daga Playstor yake
na biyu beda nauyi a waya
na uku zaka iya daÉ—o girmansa ko kuma ka rage.
Idan kana san downloading É—in wannan App É—in
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.