Yanda zaku kalli wasan kwallon kafa live
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
A wannan videon zamuyi bayani ne akan yadda zaku kalli wasannin kwallon kafa kaitsaye, wannan Application din zaka same shine a play store sannan kuma bashida sauki kwata-kwata.
Amfaninsa
A wannan Application din zaku kalli dukkanin wasan kwallon kafa kyauta ba tare da kunyi komai ba, kuma kai tsaye zaku kalla. É—aya daga cikin manyan amfaninsa shine wannan App din na waya ne wanda duka zaka iya amfani dashi a wayarka batare da samun Matsala ba, kuma ba zai ci maka guri mai yawa ba a wayarka.
Idan kana san downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum