Da wannan App din zakai maganin masu leƙen chat ɗinka

 

Da wannan App din zakai maganin masu leƙen chat ɗinka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda nasan ze saku farin ciki a yayin amfani dashi.


Application ɗinmu na yau ze bayanine akan wani abu da mutane suke yawan ƙorafi a kansa, wato masu leƙen waya ko kuma masu kallarwa mutum chat dinsa, to dan uwa da wannan App din zaka iya hana dukkan wannan abun sannan ka kare wayarka daga masu leken sirrikan mutane, 


Wani abun burgewa a cikin dannawa uku ko hudu zaka gama da wannan App din sannan kuma ka gane manyan ayyukansa a gareka


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum


Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-