Min menu

Pages

latest

Da wannan Application din zakai magana da kowa

 

Da wannan Application din zakai magana da kowa


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda nasan ze saku farin ciki a yayin amfani dashi.


A cigaba da kawo muku muhimman Application da wannan shafi yake a yau munzo muku da wani App wanda ya kamata dukkan me amfani da social media ace ya mallake shi.


WANNAN WANI APP NE ?


Wannan App din ya futo ne daga playstor wato yanada lasisi na yin aiki a kowace waya bisa ƙa'aida, sedai babban aikin wannan App din ze fassara maka kowani yare ko kuma zaka iya rubuta kowani yare ya fasaara maka, ta hakane zaka iya magana da kowa ko kuma ka fahimci komai na yarensa ba tare da amfani da tafinta ba.

Wani abun burgewa da wannan App din kana saukeshi a wayarka zaka ga ya futo a screen a gefe yana bibiyar duk wani rubutu, da zaran kanasan fassarawa kawai zaka jawo shi kan ainihin rubutun da kakeson fassarawa kai tsaye ze fassara maka Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna NanYanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum


reaction:

Comments