Miliyoyin mutane sunyi downloading din wannan Application
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda nasan ze saku farin ciki a yayin amfani dashi.
Wannan wani Application ne?
a yau Apps din da zamuyi bayani ba guda É—aya bane kusan guda biyu ne adon haka zamu fara daga App na farko
A wasu lokutan mukan so mu turawa abokanmu ainihin App amma ta xender wajan connecting yana bamu wahala, Adon haka mukazo da wannan App din wanda a cikin dannawa 2 ko 3 zaka turawa abokanka kamar yanda ake tura hoto ta WhatsApp.
idan kanasan sauke wannan App din ...
Application na (2)
kasancewa kaso mai yawa na mabiyanmu suna amfani da hotunan kasuwanci ko kuma hotunan su na burge mutane, adon haka mukazo muku da wannnan App na 2 domin taimaka maka wajan gyara hotonka ko bidiyon ka a cikin lokaci kaÉ—an, wannan App din yana da matukar sauki da sauri da kuma aiki, a wani lokacin da zaran ya tsaya maka da aiki kawai zaka shiga settings a kan app din seka tafi Storage daga nan sekai clear storage nan take ze dawo aiki kuma free
Idan kana san downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum