Ta wannan hanyar masoya zasuna charting a Sirrance
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda nasan ze saku farin ciki a yayin amfani dashi.
A cigaba da kawo muku muhimman Application ayau munzo muku da wani Application wanda muna iya cewa shine mafi kyau a wannan watan
Fikirar wannan Application ɗin kai tsaye itace, a wasu lokutan mukanso mu rubutawa abokanmu saƙo a whatsapp amma zakaga sakon na sirri ne bamasan kowa ya gani, kuma idan muka goge za'a gane har a yi zarginka da meyasa ka goge.
to wannan Application din ze baka dama ka tura mutum saƙo a WhatsApp amma a zahirin gaske ba haka bane... Misali: a WhatsApp zakace masa " ya kake" amma idan ka bude app din a zahiri wata maganar ce, ta yiwu haka ka cemasa zanzo wajanka bayan Salla.... wannan App din yanada abubuwa da yawa wanda zaka iya dubawa bayan ka saukeshi a nan gaba
Idan kana san downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum