Min menu

Pages

latest

Ta wannan hanyar zaka tsara gidanka wanda zaka gida

 

Ta wannan hanyar zaka tsara gidanka wanda zaka gida


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din Room planner: home interior 3d hakika ya matukar burgeni duba da yanda ze baka damar yin Abu na musamman, bayan ka dakko wannan Application din Kai tsaye zaka fara Amfani dashi, wannan Application din yana da nauyi kuma yana da wahalar Amfani. 


Amfaninsa


Wannan Application din zai baka damar ka zana sannan ka tsara yadda kake so kaga gidanka, domin zai baka dama ka zana gidanka kamar Arctechture, kuma zai baka damar kaga zanen naka a 3d, ta yadda zaka iya kula da ko ina.


Ga wanda yake son irin wannan Application din zan ajiye muku link dinsa na playstore sai kuje kuyi downloading dinsa.

Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.
Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna NanYanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum

wasalam, mun gode.

reaction:

Comments