WhatsApp messenger
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.
Wani darasi ne na yau?
Ayau bidiyonmu ya zo muku da wani App wanda ze matukar burgeku, shin kasan wannan wani App ne?
Ba tare da ɓata lokaci ba zamu shiga bayanin App ɗin a takaice, shidai wannan App din ze baka dama a duk lokacin da aka tura maka saƙo ze sanar dakai kai tsaye.. hanyar sanarwar tanada abun burgewa, domin kuwa zakaga saƙon ya faɗo maka akan screen na wayarka tamkar messenger, wannan App din yazo da wasu abubuwa da yawa idan ka saukeshi zaka ga abubuwan dazasu burge ka
Idan kana san download É—in wannan App É—in...
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Ina fatan zakuji daÉ—i amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun gode