yanda zaka hana kowa kallan sirrikanka na WhatsApp

 

yanda zaka hana kowa kallan sirrikanka na WhatsApp 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wasu manyan Application wanda kowa yake da bukatarsu a wannan lokacin 


Yaya wannan Application É—in yake?


kafin mu shiga cikin bayani gadan gadan, a kwanakin baya munyi bayanin yadda mutum ze iya gano password É—in mutum a wayarsa ta hanya mafi sauki.

A don haka a wannan bidiyon mukazo da wani Application wanda zaka iya rufe WhatsApp ɗinkan ko messenger ta hanya me matukar ban sha'awa wadda ta yanda da zaran ka danna sama ƙasa zakaga ya rufe maka komai ruf, da zaran me bincike ya zo ze bude tofa WhatsApp dinka ze kawo kalar duhu Dummm.... baze iya ganin komai


Nasan bayanin wannan Application din ba lallai nayishi duka ba a don haka zaka iya É—auko wannan App din kuma ka kalli bidiyon domin samun cikakken bayani



Idan kana san downloading É—in wannan App É—in


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum, mun gode 

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-