Min menu

Pages

latest

yanda zaka nemo wayarka da ta ɓace yanda zaka nemo wayarka da ta ɓace


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan lokacin


Ayau mun kawo muku bayanin wani Application wanda mun san anjima ana tambayarmu a kansa.


A don haka zamu shiga cikin bayanin wannan App din kai tsaye... a Sau da yawa akan sace mana wayoyinmu ko kuma su faɗi, ta yanda zakaga me wannan wayar yanasan yaga yabi diddigin inda wayarsa take sakamakon gudun rasa abubuwan cikin wayar. to da zaran ka sauke wannan App din me suna Waploc kai tsaye zaka rubutawa wayarka sako kamar haka(location) da ƙaramin baƙi kamar haka(lo) da zaran ka tura zata baka inda wayarka take da hoton inda aka dauke ta da kalar Network din da ake aiki da ita, sannan da kuma cajin da yake cikin wayar, wannan App din yanada abubuwa da dama idan ka sauke zakagansuIdan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna NanYanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum


reaction:

Comments

1 comment
Post a Comment
  1. Idan kuma an sace wayar an jefar da simcard din taka sannan kuma anyi flashin ya za ayi da ita kuma a gano ta

    ReplyDelete

Post a Comment