yanda zaka tsokani abokanka a WhatsApp
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda nasan ze saku farin ciki a yayin amfani dashi.
Wannan wani Application ne?
A wasu lokutan mukan so muyi raha ko kuma mu tsokani abokanmu a WhatsApp ko kuma wani abun wanda yak kamanci hakan.
A don haka mukazo da wannan Application din wanda ze baka dama ka tsokani wata/ wani ta hanyar tura musu sako a WhatsApp sama da guda 100 ko 1000 ya danganta da yadda kake so kawai zaka rubuta kome kakeso seka bawa App din umarnin ya tura maka adadin yanda kake so duka ze maka wannan aikin cikin lokaci kadan.
A wannan App din akwai wasu abubuwa masu matukar kyau wanda ban fade su ba bayan ka dakko shi zaka iya dubawa domin jin daÉ—inku
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum