Yanda zakayi Invitation na video
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.
Wani darasi ne na yau?
A yau bidiyonmu ze nuna mana wani sabon Application wanda nasan dukkan me bibiyarmu zeso ya ɗauko shi, nasan me karatu zece wannan wani Application ne.
Bayani game da App din
Kai tasye wannan App ne wanda ze taimaka mana wajan haɗa invitation me kyan gaske kuma a cikin wayarmu, bawai semun kai anyi mana ba, wanda a da dole sai dai kaje wajan masu aikin ka biya kudi sumaka, a don haka muka samar mana wannan App ɗin, wanda ze taimaka wajan yin kowani irin katin gayyata na Aure ko sauka ko menene ma, kada na cika ku da surutu bayan ka ɗakko wannan App ɗin daga baya zaka shiga kaga manyan abubuwan da yake yi
Idan kana san download ɗin wannan App ɗin...
Ina fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun gode
Comments
Post a Comment