Yanda zakai komai a instagram( insta GB)
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.
Wani darasi ne na yau?
A yau bidiyonmu ze nuna mana wani sabon Application wanda nasan dukkan me bibiyarmu zeso ya ɗauko shi, nasan me karatu zece wannan wani Application ne.
Bayani game da App ɗin insta GB
Nasan mutane basuyi zatan za'a samar da instagram GB ba , to ɗan uwa tabbas shima Instagram yanada GB kamar yadda WhatsApp yake dashi, a don haka duk tsaurin da insta yake dashi na ƙin bari kaga abubuwan mutum da ya rufe wannan App din ze baka dama, domin kuwa ze nuna maka private hotunan da ake rufewa, da waɗanda duk suke rufe account dinsu, sanna ze hana sosai aƙi ayi maka hack ze baka damar sauke da tura kowane irin bidiyo. kawai wannan App din ya haɗu sosai.. idan har kai me yawan amfani instagram ne ko kuma idan ka dena wannan App ɗin ze baka dama ka dawo
Idan kana san download ɗin wannan App ɗin...
Ina fatan zakuji daɗi da amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun gode
Comments
Post a Comment