Airtel na biyu
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa, a wannan posting din zamu saka muku katunan MTN, kuma duk bayan hour biyar zamu sake su ha su kare adadin da muka siya.
muna yiwa kowa fatan Nasara.
Abinda yasa muke raba wannan katunan shine akwai wadanda sukaci gasarmu a baya, munyi musu magana har yau basuyi reply ba, shi yasa muka yanke hukuncin kawai zamu rabawa yan uwa katunan, saboda ku daman mukayiwa Alkawari.
Karku manta da bibiyarmu ta wannan shafin domin samun cikakkun bayanai akan Technology na Wayar hannu dana Computer.