Application mafi kyau a wannan watan
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan lokacin.
A wannan bidiyon zamuyi bayanin wani Application wanda aka jima a na jiransa, a don haka muka kawo wannan App ɗin wanda nasan ze matukar burge me karatu.
Wani irin App ne wannan?
wannan Application ne wanda ze bawa wayarka dama tayi sauri sosai akan abaya, ba iya wannan abun wayarka za taiba domin kuwa wannan App ɗin ze canza maka wayarka daga yanda take a baya.
Manyan abun burgewa a wannan App ɗin
1: ze sakata sauri
2: zakaga ya jera maka App ɗinka duka
3: zaka iya sauya kalar duka App ɗin
4: ze baka damar saka short court
5: yana bibiyar screen ɗin wayarka
Idan kana san downloading dinsa ga masu (Android)
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Comments
Post a Comment