Bayani akan PI network
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin
Menene Pi network?
Pi wani sabon kuɗin internet ne wanda ake ƙoƙarin sanyashi a jerin manyan kuɗaɗen internet kamar Bitcoin wanda wani website me suna minepi.com yayi alƙawarin cewa za ayi launching a farkon watan disamba sedai har yanzu hakan bata tabbata ba kuma basu faɗi dalili ba.
Wani Application ne wannan?
PI network baya buƙatar ka saka masa kuɗi, kuma ba caca bane, kawai yana buƙatar kai amfani da Data ɗinka, wanda a kullum baze cimaka sama da MB 1 ba, kuma baze cimaka lokaci sama da minti 2 ba a don haka zaku iya sauke app ɗin da zakuyi Mining. yanda ake mining zakaga anrubuta a gefe kuma zakai sau guda ɗaya a rana shikenan.
Bayanin wannan App ɗin a taƙaice
wanda suka ƙirƙiri Pi wasu masu bincike ne a Jami'ar Stanford, wanda sama da mutum miliyan 50 suke amfani dashi, kuma wannan Network ne wanda ake saka masa ran ze zama wani kamar
Idan kana san download ɗin wannan App ɗin...
Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.
Ina fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun gode
Comments
Post a Comment