Min menu

Pages

latest

Da wannan App ɗin zaka kalli kowani wasan Turai(Football)

Da wannan App ɗin zaka kalli kowani wasan Turai(Football)Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan lokacin.

A yau darasinmu ya kaɗa akalarsa ne izuwa wasannin ƙwallon kafa, a don haka bama iya ƙwallan ƙafa kadai ba harda wani abun na daban

Wani irin App ne wannan?

Kamar yanda muka sani ire iren wannan App ɗin sunada wahalar samu domin muhimmancin su da kuma kasancewa biyan kudi ake domin kallan wasan Football. Adon haka a wannan darasin mukazo muku da wannan App ɗin wanda ze baka dama ka kalli kowani wasa na League ɗin turai kai harma da champions league kuma a lokacin buga wasan.


Manyan abun burgewa a wannan App ɗin


1: Abu na farko halastacce ne domin Google sun aminta dash.

2: beda nauyi a waya.

3: zaka iya kunna kowani was.

4:zaka iya kunna film ko wasu tashoshin

5:kyauta ne ba biyan kudi zakai ba


Idan kana san downloading dinsa ga masu (Android)


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Idan kana san downloading dinsa ga masu (Iphone)


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum


reaction:

Comments