yanda zaka cike form ɗin neman aikin zaɓe
A wannan darasin zamu kawo muku bayanin dukkan hanyoyin da yakamata a ce kabi wajan neman aikin zaɓe.
Sanin kowani zaɓuka suna ta matsawo a ƙasar Nigeria a don haka hukumar zaɓe ta INEC ta yanke cewa zata ɗauki ɗimbin matasa wannan aiki na zaɓe, adon haka muka yanke cewa zamu kawo bayanin dukkan hanyoyin da zaka bi domin samun wannan aiki wanda gwamnati zata biya kudi ga wanda sukayi wannan aiki.
Me ya kamata na mallaka kafin na cike form?
kafin kayi rijista ka tabbatar kanada wannan abubwan kamar haka:-
1: Email Adress me aiki
2: lambar waya me aiki
3: account na Banki
4: hoto irin wanda akeyi na id card
5: lambobin wasu mutum biyu naka da kuma email ɗinsu
6: Id card ɗinka na aiki kona karatu wanda lambar ta futo
7: call number ta NYSC wanda lokacinta be ƙasa da 2018 ba
8: ko kuma call number ta NYSC ta shekarar 2022
9: kwafi na dukkan takardunka a cikin PDF
Ta yaya ya kamata na nema?
idan bakada account a wannan wajana to kabi wannan guraben ka cike domin ƙirƙirar account:-
1 : Binciken abubuwan da ake bukata domin samun aikin
yanada kyau a ce ka samu dukkan abubuwan da ake so domin cike guraben da za'a baka
2: sannan ka danna inda aka rubuta rijista
3: seka ƙirƙiri password sannan zaka samu damar shiga inda zaka cike
4: sannan seka fara cike form ɗinka
Tunatarwa! wannan form ya kasu izuwa uku akwai bayanan sirri akwai yanda za'a nemeka sannan akwai bayanan banki dan haka ka tabbata bayananka yayi dai dai daba BVN ɗinka na Banki
5: sannan zaka saka houtunan ka na passportk, wanda bangon hoton ze zama fari.
6: sannan seka saka bayanan wakilinka
7: sannan kai comfirm ɗin cikewa daidai
8: sannan seku aika abinda kuka cike
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Ga wanda yakesan a cike masa kuma yana garin kano zai iya tun tuɓarmu a ofishinmu dake Kano wanda yake opposite Police station na telahudu me suna Busy brain.
Wannan Shine link din da Mutum Zai Nema Aikin Zabe wanda INEC ta Bude Portal👇👇👇👇👇👇👇
wasalam...
mun gode....