Yanda zaka cire datti ko ƙura a speaker wayarkayandaYanda zaka cire kowani datti a speaker wayarka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.


Wani Application ne wannan?


Tabbas ɗan uwa yakamata ka mallaki wannan Application ɗin kodan jiran ta kwana, saboda wataran zaka iya tsintar wayarka tana IYO a ruwa.  Nasan me karatu zece kamar yaya? kuma menene bayanin wannan App ɗin.


Bayanin wannan App ɗin a taƙaice


wannan Application me suna clear wave ze baka dama ka iya sarrafa wayarka a yayin da tsautsayi ya faɗa maka ruwa ya taɓa ta ko kuma ya shige ta, to ta hanyar wannan App ɗin zaka gane meyake damun wayar domin shawo kanta da gaggawa, nasan me karatu zeyi mamakin yadda wannan App ɗin yake, to gaskiya yanada matukar kyau kuma ansaka masa abubuwan da zasu taimaka wayar da ruwa ya shige ta ta dawo hayyacinta cikin sauƙi.


Idan kana san download ɗin wannan App ɗin...


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.


Ina  fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din


Wassalamu Alaikum, mun gode 

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-