yanda zaka iya fassara kowani bidiyo izuwa Hausa
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin
Wannan wani App ne?
Hakika wannan Application ɗin ya burgemu sosai ta yanda zakaga idan mutane suna neman wani bidiyo su kalla na koyon wani abu ko kuma film daga wani yare izuwa yaran Hausa, to wannan dama ce domin wannan App ɗin ze baka dama ka fassara kowani bidiyo izuwa yaranka na Hausa.
Bayanin wannan App ɗin
A taƙaice wanna App ɗin bayan ka ɗakko shi baida nauyi ko kaɗan kawai zaka buɗe shi ne kana buɗewa ze tambaye ka ka saka yaran da kake so ya fassara maka izuwa, misali, inasan yaran Hausa kawai zan zaɓi Native language izuwa yaran da nakeji daganan kawai zan fara search na kowani bidiyo, kai tsaye zakaga yamin aikinsa wajan fassarawa izuwa ga yaran Hausa
Idan kana san download ɗin wannan App ɗin...
yanda zaka sauke wannnan Apps ɗin
Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.
Ina fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun gode
https://www.arewateam.com.ng/?m=1
ReplyDeleteAkwai app da ze fassara video da baya YouTube? in akwai a samana
ReplyDelete