yanda zakasa password a kowani hoto
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin
Wannan wani App ne?
wannan App ne wanda ya kamata ace ka sakashi a cikin wayarka domin kowa ze iya buƙatar sa koda a nan gaba, a don haka muka kawo muku wannan App ɗin na farko domin ɗauko shi kayi amfani dashi kuma ka ƙaru
Bayanin wannan App ɗin
A taƙaice wannan App ne wanda zaka iya turawa mutum hotuna daga ɗaya zuwa sama,sannan kuma ka gyarasu ka saka musu kala me kyau daga baya ka saka musu Password ta yanda wanda ka turawa baze iya buɗewa ba har seka bashi lambobin password ɗin daka saka, kuma ze buɗe maka ta hanyar PDF sannan Clear ɗin hotonka baze ragu ba.
Idan kana san download ɗin wannan App ɗin...
Bayanin App na Biyu kai tsaye
Wannan Launcher ce wanda zata gyara maka wayarka ta burge 100 bisa ɗari, a don haka wannan Launcher ɗin dazaran ka sauketa zakaga kai tsaye ta shirya maka App ɗinka na waya sannan ta baka dama ka saka kalolin fuskar wayarka dabam dabam domin ka burge kanka dama abokanka, wani abun burgewa da wannan zata haɗa maka abubuwa da kafi amfani dasu a wayarka waje ɗaya domin morewa, wannan Launcher tana da wasu abubuwa wanda nan gaba idan ka ɗakko ka bude ta zaka gansu.
idan kanasan downloading wannan app ɗin
yanda zaka sauke wannnan Apps ɗin
Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.
Ina fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun gode
Comments
Post a Comment