yanda zakayi chatting cikin a WhatsApp da sabuwar Number ta hanya mai sauki
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan lokacin.
A yau bidiyonmu ya shafi dukkan wani me amfani da WhatsApp, domin zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda zai baka damar chatting da sabuwar Number ba tare da kayi saving dinta ba. kamar yadda ya zama dole sai kayi saving kafin ka fara chat da sabuwar Number.
kamar yadda kuka sani a wasu lokutan mukanso muyiwa wasu magana misali kamfani ko wani abu makamancinsa, amma zakaga dole sai kayi saving number sannan zaka iya yi masa magana, amma wannan Apps din idan kayi amfani dashi zaiyi maganin wannan matsalar.
Idan kana san downloading dinsa ga masu (Android)
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Comments
Post a Comment