yanda zaka cire ko waye a hotonka
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan lokacin.
A wannan bidiyon zamuyi bayani kan wani App wanda a baya muntaɓa yinsa kuma yanada kyau mu sake sabunta shi domin yazo da sabon salo.
Wani irin App ne wannan?
wannan App ɗin babban aikinsa yana iya taimaka mana wajan goge dukkan wani abinda bama so a cikin hoto kama daga hoton wani abu ko kuma hoton wani mutum ta hanyar yimasa brush wato kamasa sheda da zaran ka gama seka danna kai tsaye ze fuce daga cikin wannan jerin hotunan
Manyan abun burgewa a wannan App ɗin
1: a cikin dannawa kaɗan zaka cire shi
2: beda nauyi a cikin waya
3: da zaran ka gama aiki ze haɗa maka folder a wayarka
4: zaka iya komawa kai gyaran kuskure
5: kuma a Playstor yake
Idan kana san downloading dinsa ga masu (Android)
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Comments
Post a Comment