Application ɗin da ko a Playstor babu kamarsa

Application ɗin da ko a Playstor babu kamarsa
Asalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci.

Duba da yawan tambaya da muke sha a ƙasan comment ɗinmu na cewa dan All yaya zan sauke App ɗin da zanyi downloading kowani video. Irinsu Facebook, YouTube, Instagram,tic toc da sauransu ya saka muka kawo muku wannan bidiyon.

A wasu lokutan mukanga bidiyoyi masu kyan gaske a kafofin sada zumunta kuma munasan ɗaukarsu amma bazamu iya ba, a don haka muka zo muku da wannan App ɗin wanda ze baka dama ka ɗakko kowani bidiyo da ya burgeka kuma ka saka shi a cikin wayar ba tare da matsala ba.

Idan kanasan downloading wannan App ɗin...

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application.

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), da zaran ka danna ze kaika cikin browser ɗinka daga bisani ze nuna maka sunan App ɗin seka dannan kansa daga nan ze ce wannan App ɗin ze harm ɗin wayarka a turance kace download kawai, daga nan ze fara idan ya gama seka sauke shi a cikin browse chrome ɗi wayarka.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum, mun gode.


CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-