Application ɗin da yafi Tiktok da Youtube

Application ɗin da yafi Youtube da Tiktok daɗi

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.

Wannan wani Application ne?

 A taƙaice wannan App ɗin yazo dawasu abubuwa da dama wanda ya kamata ace mum more yin amfani dashi domin yazo da abunda youtube da tic toc da Instagram da sauransu.

Nasan me karatu zece dame yafi Youtube?

Toh! a gaskiya wannan App ɗin yazo da sam da abu huɗu wanda youtube bezo dashi ba, wannan wasu abubuwa ne?

Amsar kuwa itace:

Wannan App ɗin yana adana maka dukkan short videos a waje guda, sannan abu na biyu wannan App ɗin ze baka damar sauraran dukkan wani bidiyo na YouTube ba tare da ka kalla ba, zaka jishi kamar kanajin waƙa wato koda screen ɗinka a kulle yake.

Mene amfanin wannan Application din?

Wataran zakaga kanasan kallan bidiyo amma kana tafiya ne wanda zakaga abu mafi muhimmanci shine kaji sautin, to wannan App ɗin ze baka dama kaji kowani bidiyon YouTube tamkar kanajin waƙa kuma ka rufe screen ɗinka ba tare da bidiyon ta tsaya ba.Sannan wani abun burgewa zaka iya kallan bidiyon YouTube da Reels sannan kana danna wayarka.

Idan kana san downloading dinsa 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-