Application mafi kyau a wannan watan

Application mafi kyau a wannan watan



Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin

Wannan wani App ne?

Wannan App ne wanda ya kamata ace kowa ya sameshi saboda ze baka damar yin abubuwa da yawa a wayarka sannan kuma kai aiki dashi ta hanyoyin da suka kamata ace yayi maka ayyuka dabam dabam.

BAYANIN WANNAN APP ĎIN

A wasu lokutan wayoyinmu sukan shagltar damu har su hanamu yin wasu ayyukan na yau da kullum, kama daga karatu kula da iyali da dai sauransu, a don haka wannan App ďin ze baka dama ka rufe screen ďin wayarka na zuwa wani lokaci, ta yanda zakaga babu abinda ze danna sai kiran waya kawai, har sai wannan mintuna sun cika, wannan yanada amfani, idan ka saita awanni ko minti harma zuwa sakan, sau da yawa ma wataran zakaga ka saka wayarka a Aljihu Kaga baka saniba ta kira maka wani ko kuma ta goge maka wani abun,duk wannan App din ze taimaka maka,wataran ma zaka iya bawa wani ko wata wayarka bakasan ya ga wani abu na sirri, ko kuma gudun kada yara su dinga yi maka danne danne, duk zaka iya saita wannan App ďin

Idan kana san download  ďinsa..

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.

Ina  fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din

Wassalamu Alaikum, mun gode 

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-