Min menu

Pages

latest

Daga ƙarshe munzo da App ɗin da ze dawo maka da kome ka rasa a wayarka

Daga ƙarshe munzo da App ɗin da ze dawo maka da komai da ka rasa

Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci.

A kwanakin baya munyi bayanin  wani Application wanda ze baka dama ka dawo da dukkan abubuwan da ka rasa a wayarka, misali, irinsu hotuna. To a yau mukazo da wani wanda ya fishi sosai, domin kuwa wannan yana da sauƙi kuma a cikin dannawa uku zaka dawo da abubuwanka, kamar su hoto, bidiyo,sms, kai harma da contacts na wayarka. wannan Applications ɗin ze baka dama ka aje shi a wayarka domin gudun ko ta kwana saboda yana da kyau ka barshi a wayarka kafin ka tsamu matsala.

Idan kanasan downloading wannan App ɗin danna nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), da zaran ka danna ze kaika cikin browser ɗinka daga bisani ze nuna maka sunan App ɗin seka dannan kansa daga nan ze ce wannan App ɗin ze harm ɗin wayarka a turance kace download kawai, daga nan ze fara idan ya gama seka sauke shi a cikin browse chrome ɗi wayarka.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum, 

mun gode.


reaction:

Comments