Yanda zaka fassara kowani irin form da yaran Hausa

Yanda zaka fassara kowani irin form da yaran Hausa


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.

Wannan wani App ne?


Wannan Application  ne Wanda ze bamu dama muyi amfani da wayarmu da hannu ďaya yayin faruwar wani abun wanda bamuso hakan ba,ko ruwa ko lalle kowani aiki dabam...To a wannan halin zaka iya amfani da wannan App ďin domin cigaba da nishaďi da wayarka.

Bayanin wannan App ɗin a takaice

Bayan ka sauke wannan App din kawai zaka danna komai wanda wayarka ta tambaya kai tsaye yana off seka maida shi on daga nan ze hawau kan wayarka da wata alama a gefe zakaci gaba da danna shi domin shiga ko ina a wayarka.

BAYANIN APP NA BIYU






A kwanakin baya munyi  bayanin wani App  wanda yake fassara daga wani yare izuwa wani yare, sedai wannan ya bambamta dana baya, domin kuwa ze fassara maka kowani yare zuwa yaran da kake so cikin dannawa guda, misali kanasan cike wani form wanda aka rubuta da wani yare wanda ya kamata ace ka fahimta da yaran Hausa, wannan App ďin ze baka dama kai tsaye ka fassara dukkan abinda yake screen ďinka.


Idan kana san download  ďin App na Farko 


Idan kanasan download ďin app na Biyu



yanda zaka sauke wannnan Apps ɗin

Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.

Ina  fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din

Wassalamu Alaikum, mun gode 
Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-