yanda zaka gane duk wanda ya bibiyi profile ɗinka na WhatsApp

Yanda zaka gano duk wanda ya bibiyi profile ɗinka na whatsapp.




Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan lokacin.

A darasinmu na yau zamu nuna wani Application wanda ya danganci WhatsApp.

Bayanin App ɗin a taƙaice.

A ɗabi'a ta ɗan Adam zakaga yanada son yaga wa yake bibiyarsa sannan shima ta yaya ze bibiya.

A don haka mukazo muku da wannan App ɗin wanda ze baka dama ka gane duk wanda ya duba profile ɗinka na WhatsApp ko kuma ya bude hoton, ze jero maka sunayansu da kuma lokutan da suka bude.

Hanyar saita wannan App ɗin me sauki ce, domin kuwan ze baka wajan da zaka saka Email ɗinka da number wayarka da kuma kowani irin password, shikenan kana dannawa daga ƙasa zakaga zaɓi uku na tsakiya zaka shiga sai kaga duk wanda ya bibiyi profile ɗinka a lokacin.

A don haka muna fatan ƴan uwa suyi amfani da wannan App ɗin ta hanyar daya dace.

Idan kanasan downloading wannan App ɗin danna nan.

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum, mun gode.


Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-