yanda zaka gane wayarka ko zata ɗauki kowani Application

Yanda zaka gane wayarka ko zata ɗau kowani App?

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.

Bayanin App ɗin a taƙaice

Haƙika wannan App ɗin ya kamata ace ɗan uwa ka ɗauko shi, saboda ze taimaka maka ta fannoni da dabam dabam. wannan wasu fannoni ne kuma menene babban aikinsa?

Babban aikin wannan App sune kamar haka:

1: ze baka damar ka goge Ram ɗin wayar.

2: ze taimaka maka wajan goge komai da yake saka wayarka ƙamewa.

3: ze futo maka da manyan bidiyoyi da App wanda suka cike maka wayarka kuma ya baka damar goge su anan.

ABU NA ƘARSHE:

ze taiamaka maka wajan gane wacce iri  waya kake amfani da ita, ko kuma wace irin waya ya kamata ace ka saya domin yin aiki da ita, ta hanyar futo maka da duk abunda wayarka ta ƙunsa wands ya hada dasu RAM,GIG, VERSION,MODEL,ƘARFIN BATIR, DA DAI sauransu.

Idan kana san downloading ɗi wannan App ɗin 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.

Ina  fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din

Wassalamu Alaikum, mun gode 

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-