Yanda zaka gano wayarka a cikin duhu ta hanyar Fito
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.
Bayanin App ɗin a taƙaice
A wasu lokutan muna zaune a É—aki ko wani wajan akan É—auke wutar lantarki,kaga mun samu kanmu cikin duhu kuma bamusan inda muka aje wayarmu ba, to a don haka wannan App É—in ze taimaka maka wajan idan ka sakashi a wayarka kayi mata Fito da baki kawai zaka touch light É—in ya kawo kai tsaye tayi haske, ta haska duhun da kuke ciki
Idan kana san downloading É—i wannan App É—in
Da zaran ka dannan zekaika inda zaka É—akko wannan App É—in se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.
Ina fatan zakuji daÉ—i amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun gode