yanda zaka sakawa kowani hoto gemu

yanda zaka sakawa kowani hoto Gemu

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.

Wannan wani Application ne me sanja siffa?

Wannan wani Application ne me matukar kyau da kuma amfani, wanda ya kamata a ce mun dauko shi, domin mu sanshi ko kuma ma muyi amfani da shi wajan tsokanar abokanmu.

Mene ne dalilin zuwanmu da  wannan App É—in?

Kamar yanda aka sani babban hadafin wannan channel É—in shine wayar dakan Al'umma ta hanyar Apps, a don haka muka zo muku da wannan App É—in saboda wataran zakaga wasu mutanan suka cuce mu ko su cuci wasunmu da wata siffa wanda ba tasu ba a hoto, nasan zaka tambaya wacce siffa yake canzawa wannan App É—in? amsar itace, wannan App É—in ze sakawa kowani hoto gemu me yawa da kuma gashi, sannan da murmushi, hakika wannan App É—in yazo da wasu abubuwa da yawa ta yanda bamusan tsawaita bayani, idan ka É—akko shi ze matukar burgeka.

Idan kana san downloading dinsa

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Wassalamu Alaikum,

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-