Min menu

Pages

latest

Antivirus na waya mafi kyau,wanda ze magance,ƙamewar waya, shan batir da sauransu

Antivirus na waya mafi kyau,wanda ze magance,ƙamewar waya, shan batir da sauransu.
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.

Darasinmu na yau na dabam ne domin kuwa ze toɓo abunda ba kasafai muka fiya bayani akansa ba,kuma abunda ya jima yana damun mutane.

WANNAN WACE MANHAJA CE?

Haƙiƙa manhaja ce wadda zata temaka muku a fuskoki dabam dabam,ta yanda zatai maka aiki nan take,sannan barin irin wannan App ɗin a waya yanada amfani saboda dole aikinsa ze taso wataran.

MENENE AIKINSA?

Babban aikin wannan App ɗin shine, ze baka dama ka goge dukkan wani Virus a wayarka,ko kuma wasu manyan files ko kuma waɗanda suke abu ɗaya guda biyu ko kuma wani abu da ya maƙale a wayarka beda amfani kuma ka kasa ganoshi,dukka wannan App ɗin ze goge maka sannan wayarka ta koma Normal tamkar sabuwa.


Sannan wannan Application din zai taimaka muku gurin rage shan cajin da wayoyinku suke yi domin zai na yin cooling din wayar taka a duk lokacin da kaso.

Idan kanasan sauke wannan App din

Danna nan 

Danna nan

Danna nan

Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.

Ina fatan zakuji dadin wannan Bidiyon,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments