Yanda zaka ga duk saƙon WhatsApp ba seka shiga ba

Yanda zakaga duk sakonnin whatspp ba tare da ka shiga ba

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.

APP ME SUNA CHAT BIN

kamar yanda muka sani cewa WhatsApp GB yana zuwa da wasu abubuwa masu ban sha'awa wanda mukanso muyi amfani dashi, amma sedai gudn samun matsala saboda ba bisa ƙa'eda yake ba muke haƙuara dashi.Adon haka mukazo da wannan App ɗin da ze maka wasu abubuwan da whatsapp GB yake yi, kaɗan daga abubuwan da wannan App ɗin yake yi ɗin sun haɗa da..nuna duk saƙon da aka  goge,zaka iya ganin dukkan saƙoninka batare da ka shiga cikin whatsapp ba, kai bama iya whatsapp ba, harda irinsu Instagram, telegram,tic toc da sauransu.

Idan kana san downloading ɗi wannan App ɗin 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.

Ina  fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din

Wassalamu Alaikum, mun gode CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-