Yanda zaka sauke Bidiyo da Tuber App
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.
A kwanakin baya mun kawo muku wasu App wands zaka sauke kowani bidiyo a wayarka, sedai mun fuskanci Æ´an uwa ya basu wahala wajan download É—insa a wayarsu, a don haka yau muka zo muku da wani App wands duka yafi waÉ—ancan sannan kuma ze baka cikakkiyar dama da zaka sauke kowani bidiyo a wayarka domin morewa.
Babban bambamcin wannan App ɗin da waɗancan shine kamar haka, wannan na ( Google Playstor ne) sannan wannan beda nauyi, domi kuwan befi (MB 8 ba). Sannan zaka iya ƙarawa wannan clear sannan ka rage masa nauyi duka kafin ka sauke shi a wayar. sannan wannan zaka iya sauke iya Audio idan shi kake da buƙata.
Haƙika nasan ze matuƙar burge masu karatu domin yanada wasu abubuwan wanda bama zan iya lissafo su ba, idan ka sauke duka zakaci karo dasu, musamman yanda fuskar wannan App ɗin tanada sauƙin koya sannan batada yawa ko kaɗan.
Idan kana san downloading É—i wannan App É—in
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Da zaran ka dannan zekaika inda zaka É—akko wannan App É—in se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.
Ina fatan zakuji daÉ—i amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum,
mun gode