Min menu

Pages

latest

Yanda zaka sawa wayarka Gold password

        Yanda zaka sawa wayarka Golden passwordAssalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.

A yau bidiyonmu na musamman ne, domin kuwa munzo da wani Application wanda mun jima muna neman irinsa wanda babu tallace tallace a jikinsa da yawa ba kamar na baya ba.

Mene amfanin wannan Application din?

A sau da yawa zakaga ɗabi'a ta ɗan adam abubuwa sukan ginshe shi ko kuma kaga ya gaji dashi,wanda a komai hakan tana faruwa.

A don haka mukazo muku da wannan App ɗin wanda ze ƙarawa wayarka kyau sannan kuma ya bata tsaro ka saka mata password ka saka mata pattern sannan ka ƙara mata ƙyalli, ta yanda da zaran wani ya ganta zata burge shi, sannan kaima ta burgeka tamkar ka canza sabuwar waya.

Idan kana san downloading dinsa 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments