YANDA ZAKAI AMFANI DA WAYARKA BA TARE DAKA DANNA DA HANNU BA

 

YANDA ZAKAI AMFANI DA WAYARKA BA TARE 
DAKA DANNA DA HANNU BA






Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin.


A cigaba da kawo muku muhimman Application a yau munzo muku da wani App wanda yana da matuƙar amfani ace ka mallakeshi a wayarka,domin kuwan ze sauƙaƙa maka wajan wasu Ala'amura da dama. Ba iya wannan App ɗin kaɗai bane harma da wani wanda zamuyi bayaninsu insha Alla a ƙarƙashin wannan rubutun.

(Application na farko)


FLEX
Wannan App ɗin ze baka dama ka dinga yin su facebook ko WhatsApp ko makamancin hakan batare da ka yi amfani da hannunka ba wajan danna wayarka ba a yayin da kake aiki ko kuma ruwa ya taɓa hannunka ko kuma wani uzurin.. to wannan App ɗin ze maye gurbin yanda kake danna waya da hannunka domin dubawa da karanta duk wasu labarai da sakonni a kafofin sada zumunta.

Domin sauke wannnan App É—in...


(Application NA BIYU)







APPLICATION ɗinmu na biyu ze baka dama ne ka saukewa kowani irin hoto Bango, wato Background cikin dannawa guda ɗaya kuma, kuma batare da wani wajen ya nuna alamar be futa ba. Sannan daga baya ka sake gyara hotonka ka saka masa kala da wasu abubuwan na burgewa duka dai a cikin wannan App ɗin wannan App ɗin sabo ne yana da sauƙin aiki sosai kuma beda nauyi.

Idan kanasan Downloading wannan App É—in ...


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakai install, bayan ka danna inda mukace Danna Nan kai tsaye ze kaika Playstor daga nan zakaga ansaka Install seka danna ka tsaye ze sauka a kan wayarka.

Duka dai anan darasin namu ze dasa aya dafatan wannan bayanin ya gamsar daku yan uwa.
Wasalam mun gode.


Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-