Yanda zakai scanning kowace takarda ta fita Dal
Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci.
A wannan bidiyon zamu nuna wani Application da zaka iya sana'a dashi kokuma ya rage maka yawan kashe kuɗi. A yanayin yadda duniya ta ci gaba zakaga cewa duk abinda zakai seda takardu na gwamnati ne, na kasuwa ne, na komai ma, kuma waɗannan takardun zakaga ana buƙatar seka je wajan masu scanning sannan zasu maka scan.. a don haka wannan App ɗin da zamu aje muku link a inda mukace danna nan ze baka dama yin ayyukan scanning kowace takarda ta duto dal tamkar kaje inda akeyi kuma nan take ya baka dama ka tura duk inda kake so, email ne ko whatsapp da sauransu
Idan kanasan downloading wannan App É—in danna nan
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), da zaran ka danna ze kaika cikin browser É—inka daga bisani ze nuna maka sunan App É—in seka dannan kansa daga nan ze ce wannan App É—in ze harm É—in wayarka a turance kace download kawai, daga nan ze fara idan ya gama seka sauke shi a cikin browse chrome É—i wayarka.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum, mun gode.