Min menu

Pages

latest

Na (Biyu)Yanda zaka cire kowani bidiyo a cikin kowani Film

Yanda zaka cire kowani bidiyo a cikin kowani Film

Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci.

Bayanin App ɗin kai tsaye( Video splitter)

A wasu lokutan mukan sauke bidiyo a wayarmu, to zakaga munci karo da wasu yanki a bidiyon, wanda ya burge mu,kuma munasan ɗaukarsa mu saka a Story ko kuma mu turawa wani sashen na bidiyon wanda ze kasance minti guda ko sakwanni 30 to wannan App ɗin ze baka dama ka ciri ko wani bidiyo a cikin kowani film.sannan ya raba maka shi yanda kake so.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application ɗin

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan)

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Idan kanasan downloading wannan App ɗin danna nan.

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum, mun gode.


reaction:

Comments