Sabbin Applications mafiya kyau a wannan watan 2023

Sabbin Applications mafiya kyau a wannan watan 2023

Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bidiyon.

(Application na fako )

Reverse 

A wannan lokacin mundawo muku da kalar wasu App wanda da a baya muke kawo ire irensu,wanda a gaskiya suna da matuƙar kyau kuma sannan zaka iya amfani dasu domin ka saka su a tic toc ko story domin nishadantar da mutane

YAYA AKE WANNAN ABUN?

Kawai bayan ka ɗauki Bidiyon ka kamar yanda muka kwatanta zaka danna wajan start, to dama a bidiyon ka kwatanta wani abu wanda zaka hulla shi izuwa wani waje wanda wannan App ɗin cikin burgewa ze dawo maka dashi,ka kuma burge mutane sosai da yanda ze mayar maka da bidiyon, kawai zakaga yana tafiya daga baya zaka iya zaɓar Music da zaka saka masa ko filter da sauransu, kai tsaye ze maka aikinka ya gama ya futar maka da bidiyon ka yanda muka kwatanta.

idan kanasan Downloading wannan App ɗin..

Danna nan

Danna nan

Danna nan

(Application NA BIYU)

Whatspoiler App

Wanna App ɗin beda nauyi ko kaɗan sannan yanada sauƙi da kuma amfani matuƙa, wataran zakaga ɗan Adam yanasan sirri sosai ta yanda zakaga, yanasan tura saƙo amma besan a gani, a yanayi na wayoyinmu kuwa idan ka tura saƙo zaka fara ganinsu daga screen, ta yiwu tana hannun wani wayar ko bata kusa dakai wani yazo ya ɗauka ko kuma ma ta aro ce, abubuwa dai da yawa, to wannan App ɗin ze taimaka wajan idan ka shiga cikinsa ka rubuta sako ze nuna maka wajan Copy na duk abinda ka rubuta,sannan kuma kana aikawa ze nuna maka Read more... ta yands wands ka turawa se ya danna za'a ga abinda aka rubuta domin kare sirrikanku.

Idan kanasan downloading wannan App ɗin 

Danna nan

Danna nan

Danna nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakai install, bayan ka danna inda mukace Danna Nan kai tsaye ze kaika Playstor daga nan zakaga ansaka Install seka danna kai tsaye ze sauka a kan wayarka.

Duka dai anan darasin namu ze dasa aya dafatan wannan bayanin ya gamsar daku yan uwa.

Wasalam mun gode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-