Min menu

Pages

latest

Na (Farko) YANDA ZAKA BUDE SCREEN ƊIN KOWACCE WAYA

yanda zaka bude screen ɗin kowace waya

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.

A darasinmu na yau munzo da wani Application wanda ta yiwu kayi amfani dashi ta hanyoyi da yawa.

Bayanin APPLICATION ɗin a taƙaice

Haƙiƙa wannan Application ɗin yayi matuƙar burge mu Saboda yanda yake bada dama ka duba screen ɗin wata wayar taka yayin da kake da buƙatar wani abu a cikinta, kuma zaka iya shiga cikin WhatsApp da facebook da komai ma na wata wayar ba tare da ka taɓa ta ba.. ta yiwu kanada wata buƙata a ɗayar wayar ko kanasan tsokanar abokinka,to wannan App ɗin ze baka dama kayi kome kake so ta wannan hanyar.

Hanyar amfani dashi

kawai idan ka sauke wannan App ɗin a Google Playstor zaka buɗe shi, ze baka zaɓukan turawa wayar da kake san duba screen ɗinta ta WhatsApp kana turawa shikenan, seka je waccan wayar kasai kai Click ɗin link ɗin...se kuma ka dawo kan wayar da App ɗin yake ciki,ka danna alamar Login, daga nan zakaga screen ɗin waccan wayar kana controlling ɗinsa yanda kaso.

Haƙika nasan ze matuƙar burge masu karatu domin yanada wasu abubuwan wanda bama zan iya lissafo su ba, idan ka sauke duka zakaci karo dasu, musamman yanda fuskar wannan App ɗin tanada sauƙin koya sannan batada yawa ko kaɗan.

Idan kana san downloading ɗi wannan App ɗin 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Ina  fatan zakuji daɗin amfani da wannan App din

Wassalamu Alaikum, 

mun gode

reaction:

Comments